Jump to content

Abin Lissafi

Daga Wiktionary
Abin lissafi

Abin lissafi da Turanci (calculator) mai amfani da lantarki a matsayin makamashi. Ana amfani da ita wajan yin lissafi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yan kasuwa na amfani da Abin lissafi wajen kasuwancin su

Manazarta

[gyarawa]