Turanci

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Yare ne na mutanen ƙasar birtaniya kuma yare ne da ake amfani da shi a faɗin duniya. Yaren Turanci yafi Kowane yaren duniya mafiya yawan Magana da shi. shine yare na farko kuma babba a duniya. da turanci ana kiransa (English).