Afirka

Daga Wiktionary
Afirka a taswira

Afirka About this soundAfirka  Afirka itace nahiya ta biyu mafi girma tana kudu da sauran nahi yoyi zagaye da teku sai a yankin suez kaɗai. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Ƙasashen afirka ta yamma
  • Habasha tana afirka ta gabas.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,5