Jump to content

Nahiya

Daga Wiktionary

Nahiya Yankunan rukunin ƙasashe a Duniya.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Kasashen Nahiyar Afirka na taron zaman lafiya
  • Attajirin nahiyar afirka sun samar da gidauniyar taimakon jama'a

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Continent

Manazarta[gyarawa]