Jump to content

Akasari

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Akasari About this soundAkasari  na nufin yawanci mafi rinjayen duk wani abu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Akasarin yan Najeriya sunada katin zaɓe.
  • Akasarin jamhuriyar nijar tana sahara.

Manazarta

[gyarawa]