Akoko

Daga Wiktionary

Akoko About this soundAkoko  Sinadari mara inganci wanda akayi haɗi da audiga wato asali daga audiga yake. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Kayan Akoko
  • Sun tattara Akoko

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,19
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,11