Akushi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

AkushiAbout this soundAkushi  Abune wanda akecin abinci dashi a ƙasar hausa wanda masassaƙa suke sassaƙa shi daga itace. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • babansu jauro ya ɗebomana fura acinkin akushi

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,19
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,29