Hausa

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalmar hausa ta samo asali ne daga asalin mutanen hausa.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Hausa harshe ne da wasu mutane na yankin kasashen Afurka da sauran sannan duniya, ke amfani da shi a matsayi yare.[1]


kalmomi masu alaka[gyarawa]

  • Hausawa
  • Bahaushe
  • Hausa bakwai
  • Hausa banza bakwai

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.