Jump to content

Al'ada

Daga Wiktionary

Al'adaAbout this soundAl'ada  Na nufin dukkan wani abu na rayuwa da mutum ya saba da shi na yau da kullum. Ana fassara al'ada da jini da mace budurwa take yi ko wace wata.

[1] [2]

Suna jam'i.Al'adu.

Misali

[gyarawa]
  • Al'ada na gari abin koyi ne.
  • Sarki yayi riko da al'adan hawan Salla.
  • An hori matasa da su koyi al'adan koyan sana'a.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,39
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,59