Alade
Appearance
Alade Alade (help·info) Wani dabba ne daga cikin dabbobin gida yana da dogon baki da gajeren bindi.[1] [2] [3]
- Suna jam'i. Aladu
Misalai
[gyarawa]- Wani maƙwabci na ya siyo aladen da zai yanka da bikin kirisimeti.
- Aladu sun ƙara tsada saboda bikin kirisimeti ya kusa
- Aladu na yawan kwanciya a kwatar kofar gidammu
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Ƙamus na Turanci da Hausa.ISBN9789781691157.P,128
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.128. ISBN 9789781601157.
- ↑ https://hausadictionary.com/aladu