Jump to content

Alawayyo

Daga Wiktionary

Alawayyo About this soundAlawayyo  Wani irin nau'in tufafi na auduga fari fat babu gauraye [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ana likkafani da alawayyo
  • Maɗinki ya  saƙa riga da alawayyo

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,35