Albasa

Daga Wiktionary
Albasa
Furuci

Hausa[gyarawa]

AlbasaAbout this soundAlbasa  Wani abu ne da ake shukata domin a sarrafata ayi abinci da ita ko kuma ayi magani da ita ko wani abun.tana gyara abinci da miya tana sa su kamshi.

Misali[gyarawa]

  • Aisha idan albasar ta soyi ki zuba min ruwa.

Asali[gyarawa]

Larabci: البَصَل (Albaṣal)[1]

Noun[gyarawa]

albasā ‎(t., j. albasōshī)

Pronunciation[gyarawa]

Translations[gyarawa]

Proverbs[gyarawa]

  • Ba a aron bakin mutum a ci masa albasa.
  • Kome kyawun tafarnuwa, ba ta yi kamar albasa ba.
  • Kowa ya ci albasa bakinsa zai yi wari.
  • Albasa ba tai halin ruwa ba

Manazarta[gyarawa]

  1. Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 9. Print.
  2. Newman, Roxana M. An English-Hausa dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 187. Print.