baki

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Noun[gyarawa]

baki m, pl. bakuna

Pronunciation[gyarawa]

Derived terms[gyarawa]

Related terms[gyarawa]

Fassara[gyarawa]

Turanci (English): mouth

Faransanci (French): bouche f

Jamusanci (German): Mund m

Karin magana[gyarawa]

Abin da baki ya ɗaura hannu ba shi kwancewa.

Kowa ya ci albasa bakinsa zai yi wari.

Sai baki ya ci ido kan ji kunya.

Baki shi ke yanka wuya.

Inda baki ya karkata nan yawu ke zuba.

Kowa da ranarsa, mai dogon baki ya sha ruwa a gora.