hannu

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Karin magana[gyarawa]

Hannu ɗaya ba shi ɗaukar ɗaki.

Hannun wani ba ya ɗebar wa wani miya.

Kome tsawon hannun mutum ba ya cuɗa bayansa.

Hannu da yawa, maganin kazamar miya