ɗaki

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

ɗaki ‎(t ɗaki, j. ɗakuna) suna da aka ba wuri wanda aka killace ko kewaye dan yin amfani a ciki.

Misallai[gyarawa]

  • Ɗakin kwana
  • Ɗakin zama
  • Ɗakin magani da sauran su

Fassara[gyarawa]

English: room

Karin magana[gyarawa]

Hannu ɗaya ba shi ɗaukar ɗaki.

Ina amfanin kyaun ɗaki babu ƙofa?

Kowane mutum a ɗakinsa yaro ne.