Albasa
Appearance
(an turo daga albasa)

Hausa
[gyarawa]AlbasaAlbasa (help·info) Wani abu ne da ake shukata domin a sarrafata ayi abinci da ita ko kuma ayi magani da ita ko wani abun.tana gyara abinci da miya tana sa su kamshi.
Misali
[gyarawa]- Aisha idan albasar ta soyi ki zuba min ruwa.
Asali
[gyarawa]Larabci: البَصَل (Albaṣal)[1]