Jump to content

Kowa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kowa da turanci hakan na nufin Anybody wanda kuma hakan yana nufin Kowa[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Shugaba ya gayyaci kowa daurin auren yarima.
  • Ana bukatar kowa tsaftace gidansa.

Manazata

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 7. ISBN 9 789781691157