Ido
Appearance
(an turo daga ido)
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]idō (s.n., jm. idānū) -- gaba da ke fuska sama da hanci wanda kuma ake gani da shi.[1]
Fassara
[gyarawa]- German: Auge
- Faransanci: œil s.n.
- Harshen Portugal: olho s.n.
- Harshen Swahili: jicho, jicho
- Inyamuranci: anya
- Ispaniyanci: ojo s.n.
- Larabci: عَيْن (ʿayn) s.t.
- Turanci: eye[2]
- Yarbanci: ojú
Pronunciation
[gyarawa]Derived terms
[gyarawa]Karin magana
[gyarawa]Mai ido ɗaya ba ya gode Allah sai ya ga makaho.
Makaho ya rasa ido, ya ce ido da wari.
Sai baki ya ci ido kan ji kunya.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Iwuọha-Ụzọdịmma da Attahir Umar Sanka, Suleiman Hamisu, Ogunyika B. Olanrewaju, Adebisi Bepo. An Introduction to Hausa, Igbo, Yoruba Grammar: for Schools and Colleges. Abeokuta, Nigeria: Goad Educational Publisher, 1996. 22.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 92.