Alkaki

Daga Wiktionary
Alkaki a filet

Alkaki Wata abu ne da ake ci anayin shi da alkama ne da Suga da ruwan tsamiya ko lemun tsami yana da dadi sosai. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Alkaki Mai Danko
  • Ta iya alkaki sosai

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,35