Jump to content

Alkubus

Daga Wiktionary

Alkubus, wannan wani abinci ne na hausawa wanda ake samar dashi daga alkama don amfanin masu ciwon sugari wanda da turanci ake kiran ciwon da Diabetes.

Misali

[gyarawa]
  • Mama ta dafa ma baban mu alkubus da miya.