Allo
Appearance
(an turo daga Allu)
Allo Allo (help·info) Wani katako ne mai faɗi ana mai bakin fenti, ana kuma amfani da shi wajan yin rubutu.
- suna jam'i alluna.[1]
Misali
[gyarawa]- kaje ka goge mun allon can.
- Malami da allo yake karatu
- An sanya allon bango a zauren taro
- Kowa ya iya allon shi ya wanke ya sha
Karin Magana
[gyarawa]- Kowa ya iya ya wanke allon sa.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Blackboard
Manazarta
[gyarawa]- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=blackboard%20
- ↑ Neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN9789781691157.P,16