Jump to content

Amai

Daga Wiktionary
Wata na amai

Amai shine dawo da abincin da akaci ta baki.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Wani mara lafiya ya shigo asibiti yanata amai.
  • Kai kalli yaran matannan yamin amai ajiki acikin mota.
  • Naci abincin amma saida nayi amanshi

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa idan wata matsala tasamu ajiki na rashin lafiya. ISBN 9789781691157.P,205