Baki

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Baki wata kafa ce a jikin mutum ko dabba da take a tsakanin hanci da gemu mai dauke da hakora da harshe a cikinsa, sannan ana amfani da baki wajen ci da sha da kuma fitar da wani sauti na magana ko kuka.