Jump to content

Amaja

Daga Wiktionary

Amaja About this soundAmaja  Amaja aiki wanda aka yi shi akan ha'inci ba'ayi shi da kyau ba.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Injiya yayi amaja wajen gina titi
  • Bakaniken yayi amaja sosai wajen gyaran mota

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): Loiter

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,102