Ambulan
Appearance
Ambulan Ambulan (help·info) Mota ta musamman da aka tanada don dauƙan marasa lafiya da wa'inda suka yi hatsari zuwa asibiti. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Ambulan ta ɗauko mara lafiya
- Kira ambulan da gaggawa akai mai naƙuda Asibiti
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,9
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6