Jump to content

Angalawa

Daga Wiktionary

Angalawa About this soundAngalawa Wato wani nau'in ciwo na kumburin baki sashen beli-beli wanda ya ƙunshi yin jawur da kuma zafi. [1]

Misali

[gyarawa]
  • Tana ciwon angalawa.
  • Likita ya duba bakin yarinya ko ciwon algalawa ne.
  • Munje asibiti likita ya rubuta mana maganin ciwon angalawa.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,192