Aniya

Daga Wiktionary

Aniya About this soundAniya  na nufin kudirta yin wani aiki a zuciya.[1]

Misali[gyarawa]

  • Ado yayi aniyar fada da Lado.
  • Allah ya mai da kowa aniyar sa.

Manazarta[gyarawa]