Aska

Daga Wiktionary
Aska me hannun roba

Aska ƙaramar wuka ce ko reza da akeyin aski da ita ko ƙaho ko kaciya ko bille.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Zan anso washing aska nada na kai

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12