Jump to content

Atini

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Atini About this soundFuruci  cuta ce da mutane ke yawon bahaya.[1]

Turanci: Dysentary

Misali

[gyarawa]
  • Yaron na fama da atini.
  • Sa'ade ta sha maganin atini.
  • Da zaran yaro ya fara haƙori zai tayin atini

Manazarta

[gyarawa]
  1. ↑ hausa dictionary, na muhammad sani aliyu ISBN 978-978-56285-9-3