Aya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin kalma
[gyarawa]- Aya ɗaya ce daga cikin kayan Noma wacce ake amfani da ita wurin abubuwa dayawa kamar daƙuwa, kunun aya, dadai sauran su.
- kalmar aya ta samo asali ne daga harshen Larabci. tana nufin alama wanda hausawa ke amfani da kalmar suna nufin alamar karshen rubutu kokuma ƙarshen zance
aya wata alama
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Aya babban alamace daga cikin ka'idojin rubutun hausa dake nuna alaman babban tsayawa a cikin jimla. Misalinsa (.)[1]
kalmomi masu alaka
[gyarawa]- wasali
- sakin layi
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): full stop[2]
- Farandanci (French): arrêt complet[3]
- Larabci (Arabic): nuqdatun - نقطة[4]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
- ↑ full stop - French translation – Linguee". Linguee.com. Retrieved 2022-01-02
- ↑ FULL STOP - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2022-01-02.