Daƙuwa dayane daga cikin abubuwan da Hausawa keyi naci domin nishadi ko wata hidima, anayin daƙuwa ne da Aya.