Jump to content

Azazzargiya

Daga Wiktionary

Azazzargiya ko Azargiya wani salon Ƙulli ne wanda ake Zarga igiyar tayanda zatayi sauƙin Ƙantuwa.

Misali

[gyarawa]
  • Nayi azargiya ma wannan san
  • Kayi azargiya ma tazugenka