Jump to content

Azargiya

Daga Wiktionary

Azargiya salon Ɗauri ne na Azazzargiya.

Misalai

[gyarawa]
  • Anyiwa shanun Azargiya.
  • Da azargiya aka kawo mana ragon sallah

Manazarta

[gyarawa]