Badaƙala

Daga Wiktionary

Badaƙala Wata kalma ce da take nuni ga rashin gaskiya a kan wani tsari da aka kafa. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Badaƙalan Makamai a Najeriya.
  • Tayo badaƙalan kuɗaɗe.
  • Gwamnati zatai bincike akan wasu badakalan kudi da akai

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,36
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,55