Jump to content

Bagaruwa

Daga Wiktionary
Bishiyan Bagaruwa

Bagaruwa About this soundBagaruwa  Wata irin bishiya ce mai tushe na ƙasashe masu zafi, mai dauke da fure ruwan rawaya ko fari da ƙayayuwa matuƙa. [1] [2]

Suna jam'i. Bagaruwai

Misalai

[gyarawa]
  • Bishiyan bagaruwa.
  • Ta ƙwanta a inuwar bagaruwa.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,2
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,2