Baiko Furuci (help·info) baiko wani alƙawari ne da'ake tsakanin saurayi da budurwa da niyyar yarjejeniyar aure tsakanin su.