Balaga

Daga Wiktionary

Balaga wani mataki ne da namiji ko mace ke kaiwa na isa da kai da fara samun cikan hankali. Yana da kuma alamomi kamar haka: [1] [2] Ga namiji;

Misalai[gyarawa]

  • Fashewan Murya.
  • Murdewan jiki.
  • Bayyanan Gashin Gemu.
  • Canzawar Murya.
  • Ɗigowan Jinin Al'ada.
  • Baiyanar Mama (nono).
  • Sauyawan salon tafiya (Rangwada).
  • Baba fati ta balaga.
  • Naga tashen balaga kukeyi yaran nan.

fassara

  • Turanci: maturity
  • Larabci: مكلف

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,137
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,242