Banki
Appearance
Asalin Kalma
[gyarawa]Wataƙila kalman banki ya samo asali ne daga kalman turanci bank
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Banki wuri ne matsayin asusun zamani da ake ajiyar dukiya kama daga kuɗi, zinare da azurfa, takardu ko shedun mallakar kadara da sauransu.
Misalai
[gyarawa]- Naje banki zan cire kudi
Fassara
- Larabci: مصرف
- Turanci:bank
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 7. ISBN 9789781601157.