Bara
Appearance
Bara Bara (help·info) Wata hanya ce da mabuƙata ke neman taimako musamman. Kuɗi ko Abinci
Misalai
[gyarawa]- Yana bara Don ya samu ɗin magani
- Ɗan almajiri na bara
- Yana bara Don ya samu ɗin magani
- Ɗan almajiri na bara
Bara shine kawo wa wani abu cafka a rasa ko a kasa cafke shi.[1]
Misali
[gyarawa]Shaho ya kawo wa ɗan kaza Bara,amma ya rasa shi. Bara abinda da ake nufin shine shekarar baya data wuce
Misali
[gyarawa]- Ya bani kyautar mota bara
Bara ma'anar shine wani irin nau'in kalar abu ne wanda yake cikin konson shi.
Misali
[gyarawa]- Zaharaddini yana bara gyada
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Begging
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,31