Jump to content

Barci

Daga Wiktionary
A sleeping girl
Yanayi na hutun jiyouin jiki da kuma kamewa daga al'amurran muhalli 'yarinya tana barci'

Barci yanayi ne na hutu wanda ke farawa hakanan yayinda zuciya da tunanin mutum kan tsaya ta huta na ɗan lokaci. Mutane da dabbobi kan yi barci ta hanyar kwanciya a wuri mai natsuwa da kuma rufe idanunsu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Jiya nayi barci mai nauyi
  • Jiya nakasa yin barci bansan meyasa ba

Manazarta

[gyarawa]
  1. Cite web|title=Brain Basics: Understanding Sleep | National Institute of Neurological Disorders and Stroke|url=https://www.ninds.nih.gov/Disorders/Patient-Caregiver-Education/Understanding-sleep%7Caccess-date=2021-09-26%7Cwebsite=www.ninds.nih.gov