Jump to content

Barewa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Karamar Barewa

Barewa About this soundBarewa  dabba ce wacce ke rayuwa a daji tana kama da akuyan cikin gida. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Munyi farautan barewa.
  • Gashin barewa gwanin ban sha'awa.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Barewa baza tayi gudu ba ɗanta yayi rarrafe.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,72
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,109