Jump to content

Baroro

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayanau

[gyarawa]

Baroro shine idan abu mai zafi ya taɓa jikin mutum amma fatar bata fasa fatar jikin ba amma fatar ta duri ruwa.

Misali

[gyarawa]

Talge ya diga a jikin Aisha wurin yayi baroro