Jump to content

Bayi

Daga Wiktionary

Bayi About this soundFuruci  Sune masu bauta.

  • Mutanen da wasu mutanen suke sayen su domin sun gudanar masu da aiyuka irin na Bauta.

Misalai

[gyarawa]

Bayi mutane ne da basu da yanci kai.

Misalai

[gyarawa]
  • Isa da Ali su na shan wuyar aiki kamar Bayi.

Manazarta

[gyarawa]