Jump to content

Beli

Daga Wiktionary

Beli About this soundBeli  Shine kuɗin da ake biya a sako mutum daga wurin yan sanda.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • An belin barayin mashin guda biyu daga hannun yan sanda
  • An bada beli wani Dan bindiga

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12