Beran masar
Appearance
Beran MasarBeran masar (help·info) wani irin bera ne wanda ke kama da zomo ana kiyon sa a gida.Kuma a cikin keji ake kiwonsa[1]
Misalai
[gyarawa]- Lado ya buga keji zai fara kiwon beran Masar
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,111