Jump to content

Biskit

Daga Wiktionary
Biskit akan faranta

Biskit Wani abincin yara ne da ake yin shi da alkama.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu ya siyo wa yaran shi biskit me yaya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16