Carki
Appearance
Carki wani nau'in tsuntsune baki mai Jan baki yana yawan hawan bayan dabbobi .[1][2][3]
Misalai
[gyarawa]- Yara sunje farautar Carki
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.50. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,50
- ↑ https://hausadictionary.com/index.php?search=Carki&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1