Jump to content

Ciyawa

Daga Wiktionary

Ciyawa ganyene da yake tsirowa daga ƙasa wanda ake amfani da shi wajen ciyarda dabbobi sannan ana dasashi agida domin ƙawata gida. Grass [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ciyawa ta tsiro a hanya.
  • Manomi ya cire ciyawa da fatanya.
  • Ciyawa nata bushewa a dalilin karancin ruwa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.