Jump to content

Dakusasshe

Daga Wiktionary

Dakusasshe na nufin abu mara kaifi musamman ƙarfe da makamantansu.

Suna jam'i. Dakusassu.

Misalai

[gyarawa]
  • Takobin dakusasshiya ce.
  • Wasa dakusasshiyar wukar.

Manazarta

[gyarawa]