Damana
Appearance
Damana lokaci Ne na ruwan sama, wanda ake aikin gona kamar noma, da shuke-shuke a lokacin. A wasu wuraren, damina na kamawa a lokacin zafi. Damina shi ne akasari lokacin rani.
Misali
[gyarawa]Damina uwar albarka
- Lokacin damina zanyi noma Mai yaiwa
- Zan sami kudi lokacin damina
- lokacin komawa gona yayi tunda damina tayi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.